Muhammad Malumfashi
21395 articles published since 15 Yun 2016
21395 articles published since 15 Yun 2016
Shugaban hukumar alhazan Najeriya, Farfesa Abdullahi Saleh Usman ya yi murabus kamar yadda rahotanni daban-daban suka tabbatar a daren yau Litinin.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari kan jami'an tsaro a jihar Katsina. 'yan bindigan sun kai harin ne kan jami'an tsaron da ke hanyar kai daukin gaggawa.
Malamin addinin Musulunci a jihar Borno, Sheikh Muhammad Mustapha ya yi magana kan rade-radin cewa ya shirya neman takara a zaɓen 2027 da ke tafe.
Hukumar Alhazan Najeriya ta tabbatar da rufe karbar kudin aikin Hajjin 2026, ta kuma roki Saudiyya karin lokaci domin rijistar ragowar wadanda suka biya kudinsu.
'Yan bindiga sun sace masu ibada 9 a cocin Katolika dake Jihar Benue. Shugaban karamar hukumar Ado LGA da ƴan sanda sun tabbatar da cewa jami'an tsaro sun bi sawu.
A labarin nan, za a ji cewa iyalan mafarauta 'yan Arewa da aka yi wa kisan gilla a Uromi da ke jihar Edo sun ce babu wanda ya sake waiwayarsu a kan batun diyya.
Tsohon mataimakin mai magana da yawun APC, Timi Frank ya rubuta wasika zuwa ga Shugaba Donald Trump kan gyaran dokar zabe da shirin magudi a 2027.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi tsokaci kan batun shiga aljanna. Donald Trump ya bayyana cewa ya yi abubuwa da yake ganin za su sanya ya samu damar shiga.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a babban birnin Abuja ta amince da dakatarwar da majalisar dattawa ta yi wa Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti.
Muhammad Malumfashi
Samu kari