Muhammad Malumfashi
21586 articles published since 15 Yun 2016
21586 articles published since 15 Yun 2016
Malamin coci, Sam Olu-Alo, ya goyi bayan gudanar da zaɓen 2027 a lokacin azumi, yana mai cewa hakan zai rage magudin zaɓe da ƙarfafa gaskiya a Najeriya.
Gwamnatin kasar Saudiyya ta sanar da cewa a gobe Laraba, 18 ga Fabrairu za fara azumin Ramadan na 2026. Hakan na zuwa ne bayan ganin wata da yammacin yau.
Wasu daga cikin yan Majalisar wakilai da ba su goyon bayan canza gyaran da suka yi wa dokar zabe sun dauki zafi a zaman ranar Talata, sun fice daga zauren Majalisa.
Majalisar wakilan Najeriya ta amince da kwakwarimar da aka yi wa dokar zabe ta shekarar 2026. Ta amince da abin da majalisar dattawa ta amince da shi a dokar.
Gwamna Abba Yusuf ya gode wa Tinubu da gwamnonin APC kan tallafin ₦8bn ga ƴan kasuwar Singer. Mataimakin Shugaban Ƙasa Shettima ya sanar da tallafin.
Wata mata mai goyon bayan APC ta watsa takardun Naira yayin taron karrama Bola Ahmed Tinubu a Adamawa, duk da hukuncin da dokar Najeriya ta tanada.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi karin haske kan dalilinsa na ficewa daga jam'iyyar NNPP zuwa APC mai mulki. Ya bayyana cewa ya yi don ci gaban Kano.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Dauda Lawal Dare na jihar Zamfara ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ba ta taba ba su tallafin da ake raba wa jihohi ba.
Rahotanni sun tabbatar da cewa jami'an ofishin NSA, sojoji da dakarun DSS sun yi nasarar hallaka Kachalla Kabiru da wasu kwamandojinsa a jihar Kogi.
Muhammad Malumfashi
Samu kari