Muhammad Malumfashi
21586 articles published since 15 Yun 2016
21586 articles published since 15 Yun 2016
Gwamna Bala ya rage awannin aikin ma'aikata a jihar Bauchi zuwa 3:00pm a Ramadan. Gwamna Abdulrazaq ya gaishe da Musulmi da Kirista yayin da aka fara azumin Ramadan.
Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah-wadai da harin ta’addanci a Kwara. An sa ran hukunta masu hannu da harin da ya kashe sama da mutane 160.
Wani dan bindiga ya kai hari filin wasa bayan jama'a sun taru a kasar Amurka. 'yan sanda sun tabbatar da cewa mutane uku sun mutu a harin wasu kuma na asibiti.
A labarin nan, za a ji cewa Femi Falana SAN da sauran yan fafutukar kare hakki sun yi magana da murya daya game da shigowar sojojin Amurka zuwa Najeriya.
Wani cocin Kirista a jihar Kaduna ya rabawa Musulmai sama da 1,000 kayan abinci yayin da aka fara azumin watan Ramadan 2026 domin tallafa wa marasa galihu.
Barista Audu Bulama Bukarti ya yi wa gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu tambayoyi game da sauke sojojin Amurka a jihar Bauchi maimakon Zamfara ko Borno.
Ana zargin wasu yan daba sun farmaki sakatariyar jam'iyar APC a jihar Ondo inda suka raunata shugabanta da kuma wani jami'in hukumar NDDC yayin harin.
Ɗan majalisar Abia, Uchenna Erondu Jnr, ya bar PDP ya koma APC yau 17 ga Fabrairu, 2026. Ya ce sake zaɓen Shugaba Tinubu a 2027 ba abin sasantawa ba ne a jihar Abia.
Ga wasu muhimman abubuwa 10 game da Ramadan yayin da ake duban wata yau 17 ga Fabrairu. Sarkin Musulmi ne zai sanar da fara azumi a hukumance yau.
Muhammad Malumfashi
Samu kari