Muhammad Malumfashi
21395 articles published since 15 Yun 2016
21395 articles published since 15 Yun 2016
Damina 2026: NiMet ta yi hasashen ruwan sama da wuri a Kano, Neja da wasu jihohi 13. Minista Keyamo ya gargaɗi manoma kan gaggawar shuka a yau 11 ga Fabrairu, 2026.
Fitaccen masani kuma shugaban ASUU na farko Farfesa Biodun Jeyifo ya rasu yau 11 ga Fabrairu, 2026. Ya rasu yana da shekara 80 sakamakon matsalar koda a birnin Legas
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada Ismaila Abba Yusuf a matsayin sabon shugaban hukumar alhazai ta kasa, yana maye gurbin Farfesa Abdullahi Usman.
A tarihin Najeriya akwai wasu manyan sojojin da aka taba yankewa hukunci kan yunkurin juyin mulki. Wasu daga cikin hukunce-hukuncen an aiwatar da su ta hanyar kisa.
An kama mutum 1 bayan fashewar bam a sakatariyar jihar Bayelsa yau 11 ga Fabrairu, 2026. Babu wanda ya mutu, kuma ƴan sanda sun tabbatar da dawo da doka da oda.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a wani kauyen jihar Benue. Tsagerun sun hallaka jami'an tsaro na 'yan sanda tare da fararen hula yayin artabu.
Futaccen Fasto a Najeriya, Elijah Ayodele, zai kaddamar da sabon masallaci da ya gina shi kaɗai a ranar Asabar, 14 ga Fabrairu, 2026 da muke ciki.
Sanatan Bayelsa ta Yamma, Sanata Dickson ya bayyana cewa ya yi mamaki da Majalisa ba ta amince da tura sakamkon zabe kai tsaye ta intanet ba tun farko.
Sakataren jam'iyyar ADC, Rauf Aregbesola ya bayyana cewa suna fatan samun mabobi akalla miliyan 14 yayin da za su fara rajistar mutane a Najeriya a 2026.
Muhammad Malumfashi
Samu kari