Muhammad Malumfashi
21395 articles published since 15 Yun 2016
21395 articles published since 15 Yun 2016
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai tarbi gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC. An shirya gagarumin bikin tarbar gwamnan zuwa APC.
A labarinn nan, za a ji cewa gwamnan jihar Kaduna ya sha a lokacin da jami'ai suka yi niyyar kama shi bayan masoyansu sun shiga tsakani a ranar Alhamis.
Gwamnatin kasar Ukraine ta wallafa hotunan 'yan Najeriya biyu da suka shiga sojan Rasha a fagen dama. Ukraine ta ce daya daga cikin sojan bai samu horo ba.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya zargi APC da zalunci bayan komawarsa ADC, yana bayyana damuwa kan Nuhu Ribadu da zargin bita da kulli a siyasa.
Hukumar NISO mai kula da wutar lantarki ta kasa ta ce ana fargabar rage samun wutar lantarki a Najeriya yayin da za a yi gyara a wasu cibiyoyin iskar gas.
A daren jiya Alhamis 12 ga watan Faburairun shekarar 2026, Atiku Abubakar ya ziyarci tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai bayan kokarin cafke shi a filin jirig.
Hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan kafafen yada labarai da sadarwa, Sunday Dare, ya yi magana kan batun tura sakamakon zabe ta yanar gizo.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana cewa rikicin duniya da mai rai ake kuma zai cigaba da fafatawa a siyasa har sai sun kifar da Bola Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa dan majalisar tarayya da ke wakiltar Wudil da Garko ya bayyana takaicin yadda wasu 'yan majalisar Amurka suka yi wa Kwankwaso sharri.
Muhammad Malumfashi
Samu kari