Muhammad Malumfashi
21585 articles published since 15 Yun 2016
21585 articles published since 15 Yun 2016
Rundunar 'yan sanda ta kama tsohon hadimin shugaba Muhammadu Buhari, Okoi Obono-Obla kan zargin shiga aikin lauya ba bisa ka'ida ba a jihar Cross River.
A labarin nan, za a ji cewa an samu rahoton hukumar tsaron DSS ta fara shirin gayyatar wasu da ake zargi suna da masaniya a kan bacewar dan gwagwarmaya, Dadiyata.
An sake samun tashin gobara a wata fitacciyar kasuwa da ke jihar Kano. Gobarar dai ta tashi ne da asuba. Majiyoyi sun bayyana cewa gobarar ta lakume shaguna.
Gwamnatin Birtaniya ta hana shugaban Amurka amfani da sansanin sojinta wajen kai hari kasar Iran. Ta bayyana cewa hakan ya saba dokar kasa da kasa.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa, ya umarci binciken rikicin taron APC na mazabu wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutum biyu da jikkatar wasu uku.
ICPC ta kai samame gidan El-Rufai na Abuja yau 19 ga Fabrairu, 2026. Lauyan sa ya soki matakin a matsayin haramtacce yayin da ake binciken kudin Jihar Kaduna.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, na ci gaba da zama a tsare hannun hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC. Ana ci gaba da bincike.
Ƴan takarar PDP da AA sun janye wa APC a zaɓen ƙananan hukumomin Abuja da za a yi ranar Asabar. Wike ya shiga tsakani yayin da INEC ke shirin gudanar da zaɓen.
Bankin UBA ya tabbatar da rasuwar tsohon shugaban bankin, Cif Israel Ogbue, ya mutu yana da shekaru 99 a duniya, za a sanar da shirye shiryen jana'iza nan kusa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari