Muhammad Malumfashi
21579 articles published since 15 Yun 2016
21579 articles published since 15 Yun 2016
Rundunar sojin Amurka ta ce ta kai harin hadin gwiwa kan 'yan ta'adda a kasar Ecuador. Shugaban rundunar ya bayyana cewa sun samu nasara a harin, ya godewa Ecuador.
Rikicin da ke tsakanin Iran da Amurka da Isra’ila na iya jawo cikas ga tafiyar maniyyatan Umrah daga Najeriya wanda yanzu aka shafe kwana 5 kenan.
Shugaban JIBWIS, Sheikh Abdullahi Bala Lau, ya bukaci limamai su tsayar da addu’ar Al-Kunut saboda rikice-rikicen Gabas ta Tsakiya da ta’addanci a Najeriya
Wata majiya ta ce shugaban Amurka ya tattaunawa da shugabannin Kurdawa a shirin tayar da hankali domin samun damar kwace Iran da sauya gwamnatin kasar.
A labarin nan, za a ji cewa wani jirgi mara matuki da ake zargin na Iran ne ya kai hari kan ofishin jami'an leken asirin Amurka na CIA da ke kasar Saudiyya.
Iran ta kai hari Dubai da jirgi marar matuki a yau 3 ga Maris, 2026. Bidiyo ya nuna ofishin jakadancin Amurka yana ci da wuta daga nesa. An fara kwashe mutane.
Rahotannin da muke samu sun tabbataar da cewa hukumar leken asiri ta CIA ta bai wa Isra’ila bayanan sirri kan inda Ali Khamenei yake kafin a kai harin
An karyata rahoton cewa rundunar sojojin Najeriya ta harbo jirgin yaki mara matuki na Iran a Sokoto, bincike ya tabbatar da cewa labarin karya ne.
Zanga-zangar Shi'a ta barke a jihohi 8 na Najeriya saboda kisan jagoran addinin Iran Khamenei. 'Yan sanda sun tsaurara tsaro yayin da jama'a ke sukar matakin.
Muhammad Malumfashi
Samu kari