Muhammad Malumfashi
21579 articles published since 15 Yun 2016
21579 articles published since 15 Yun 2016
Iran ta kai wasu hare-hare kan dakarun sojojin Amurka a kasar Kuwait. Harin na Iran ya jawo an samu asarar rayukan dakarun sojojin Amurka bayan an farmake su.
Rahotanni sun nuna cewa kasar Amurka ta fara shiga yanayin karancin wasu makamai masu linzami da take amfani da su a yakin ta da Jamhuriyar Musuluncin Iran.
An karyata cewa Cristiano Ronaldo ya bar Riyadh zuwa Madrid yayin da rikicin Gabas ta Tsakiya ke tsananta, bayan hare-haren ramuwar gayya da Iran ke yi.
Kasar Isra’ila ta kaddamar da sababbin hare-hare a birnin Tehran da ke Iran da Beirut bayan rikicin da ya biyo bayan harin Amurka da Isra’ila kan Iran.
Isra'ila ta rufe Al-Aqsa a Ramadan yau 3 ga Maris, 2026 saboda yaƙin Iran. An hana sallah yayin da Falasɗinawa ke zargin ƙwace ikon masallacin da ƙarfin soja.
A labarin nan, za a ji cewa dan tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Adamu Atiku ya sanar da ajiye mukaminsa na kwamishina a gwamnatin Ahmadu Fintiri na Adamawa.
Gwamnatin Faransa ta tura jiragen yaki a UAE domin kare sansanin sojinta daga hare-haren da Iran ke kaiwa kasashen da ke Gabas ta Tsakiya bayan harin Isra'ila/Amurka
Mai taimakawa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu kan harkokin kasashen waje ya bukaci Majalisar dinkin duniya ta shiga gaba wajen warware rikicin Iran da Amurka.
Ofishin jakadancin Amurka a Isra'ila ya bayyana cewa ba zai dauki nauyin fitar da kowa daga kasar ba yayin da Iran ke cigaba da ludugen wuta a Gabas ta Tsakiya
Muhammad Malumfashi
Samu kari