Muhammad Malumfashi
19541 articles published since 15 Yun 2016
19541 articles published since 15 Yun 2016
'Yan kasuwa sun sauke farashin man fetur a Najeriya. 'Yan kasuwa sun fara rage samun kwastomomi da yawa bayan MRS da wasu gidajen mai sun rage farashi.
A labarin nan, za a ji yadda tsohon jagora a tafiyar NNPP, Sanata Kawu Sumaila ya yi bayani game da zabin dan takarar gwamna da zai fi dacewa da jihar Kano.
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), Ola Olukoyede, ya yi zargi kan wasu gwamnoni. Ya zarge su da yin sama da fadi da kudin tsaro.
A labarin nan, za a ji yadda tsohon Minista a gwamnatin marigayi Muhammadu Buhari ya yi bayani game da wasu kungiyoyi da suka hana gwamnatinsu rawar gaban hantsi.
Gwamna Caleb Mutfwang ya je har gida ya yi ta'aziyyar rasuwar mukaddashin babban alkalin kotun shari'ar musulunci na jihar Filato, Mai Shari'a Umar Ibrahim.
A labarin nan, za a ji gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da tsohon gwamna kuma jagoran NNPP, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso sun ja hankalin Shugabannin jam'iyya na ƙasa.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sauya sunan jami'ar tarayya ta kimiyyar lafiya a Azare zuwa jami'ar Sheikh Dahiru Usman Bauchi wanda ya rasu a Bauchi.
A ranar 15 ga watan Disamba, 2025, wa'adin da INEC ta ba jam'iyyu na tsaida 'yam takara a zaben gwamnan Osun ya cika, za yi zaben a shekarar 2026.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya karrama marigayi Sheikh Dahiru Bauchi, inda ya rada wa jami'ar Kimiyyar Lafiya ta Azare sunan marigayi Malamin Tijjaniyya.
Muhammad Malumfashi
Samu kari