Muhammad Malumfashi
19541 articles published since 15 Yun 2016
19541 articles published since 15 Yun 2016
Gwamnatin Jamhuriyar Benin ta tsare tsohon ministan tsaro, Candide Azannai, bisa zargin hannu a yunkurin juyin mulki da aka dakile a farkon Disambar 2025.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya yi wa malaman makaranta babban gata. Gwamna Uba Sani ya tsawaita lokacin da za su yi ritayasu daga shekara 60.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya fadi yadda ya sha wahala a rayuwa bayan rasuwar mahaifinsa. Ya ce ya yi tallan lemon kwalba a wasu titunan jihar Legas.
Hukumar tace fina-finai ta bukaci fitacciyar jaruma Ini Edo ta sauya taken fim dinta da ake kira 'A Very Dirty Christmas' bayan korafe-korafen CAN da jama’a.
Dan wasan tsakiya na Besiktas, Wilfred Ndidi, ya zama sabon kyafin din tawagar Super Eagles. Nadinsa na zuwa ne yayin da Najeriya za ta fafata a gasar AFCON.
Gwamnatin Amurka ta dakatar da neman katin zama a kasar da na katin zama dan kasa ga 'yan Najeriya. An dauki matakin ne bayan umarnin shugaba Donald Trump.
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti, ya yi kare kansa kan ziyarar Nnamdi Kanu bayan an taso shi a gaba. Ya bayyana shirinsa kan yin ritaga daga siyasa.
Malaman Musulunci a Kano sun yi wa Amurka zazzafan martani kan tsoma baki game da Sharia'ar Musulunci da hukumar Hisbah. Za a fara alkunut a jihohi.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa NNPP ta shirya tsaf domin tunkarar zaben 2027. Ya yaba wa Abba Kabir Yusuf da shugabannin NNPP a Najeriya.
Muhammad Malumfashi
Samu kari