Muhammad Malumfashi
19541 articles published since 15 Yun 2016
19541 articles published since 15 Yun 2016
Rundunar 'yan sandan Kano ta ceci wani mutumi daga hannun mutane bayan an fara zargin cewa ya dauki Alkur'ani a Masallaci ya yaga, sun dawo da doka da oda.
Gwamnatin Amurka da ta tabbatar da cewa ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da Najeriya domin inganta harkokin kiwon oafiya musamman na kiristoci.
Matatar Dangote ta fara sayar da litar man fetur a kan ₦739 a gidajen mai na MRS sama da 2,000 a Najeriya, domin rage tsadar mai da wahalar rayuwa.
Wata kungiya mai suna Tinubu Vanguard ta janye goyon bayanta ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Kungiyar ta bayyana cewa an yi watsi da al'amuranta.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ba da hutu don bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekara. Gwamnatin ta ayyana ranaku 3 a matsayin lokacin hutu ga 'yan Najeriya.
'Yan majalisar Amurka sun janye maganar cewa Donald Trump zai turo sojoji Najeriya kamar yadda ya fada a baya. Sun ce gwamnati ta kare Musulmi da Kirista a kasar.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta yi magana game da sabanin da ake cewa an samu a tsakanin dokar harajin da aka buga a fadin Najeriya.
Shugaban Amurka, Donald J Trump ya janye jakadan Amurka a Najeriya da wasu kasashen Afrika da dama da Asiya da kasashen Turai, za su koma gida Amurka.
Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya yi nasiha game da zaben 2027. Ya bukaci 'yan Najeriya su kayar da dukkan wanda bai cancanta ba a zaben 2027.
Muhammad Malumfashi
Samu kari