Muhammad Malumfashi
21568 articles published since 15 Yun 2016
21568 articles published since 15 Yun 2016
Isra'ila ta ɗage hare-haren Iran domin ba wa Amurka damar ceto matuƙan jirgin F-15E da aka harbo yau, inda aka samu nasarar ceto matuƙi guda daya.
Ministar kwadago, Nkeiruka Onyejeocha, ta yi murabus daga gwamnatin Tinubu a yau Juma'a, inda ta bayyana hakan a matsayin bude sabon babi na hidimar kasa.
Iran ta kakkabo jirgin yaƙin Amurka a yau Juma'a bayan harin gadar Tehran, yayin da dakarun Amurka ke fafutukar ceto matuƙan jirgin da ba a san inda suke ba.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai wani harin ta'adanci a jihar Sokoto. 'Yan bindigan sun kashe bayin Allah tare da yin awon gaba da mutane masu yawa.
Yayin da ake ci gaba da yakin Iran da Isra'ila, kasashe 40 har da Najeriya sun gudanar da taron yanar gizo domin nemo hanyoyin dawo da zirga-zirgar jiragen ruwa.
Harin jiragen Iran ya lalata masana'antar tace ruwan sha da matatar mai a Kuwait, lamarin da ke barazana ga kashi 90 na ruwan sha da tattalin arzikin ƙasar.
Ma'aikatar lafiya ta Isra'ila ta fitar da adadin mutanen da suka samu raunuka sakamakon hare-haren Iran. Ta ce mutane sama da 100 sun jikkata a hare-haren.
Jam’iyyar APC ta musanta rahoton cewa za ta bai wa gwamnoni da ‘yan majalisa tikitin kai tsaye, tana jaddada cewa dole kowa ya shiga zaben fidda gwani.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar IRGC da ke Iran ta ce ba za ta nade hannayenta tana kallon Amurka na luguden wuta a kan muhimman wurare a kasar ga.
Muhammad Malumfashi
Samu kari