Muhammad Malumfashi
21374 articles published since 15 Yun 2016
21374 articles published since 15 Yun 2016
A labarin nan, za a ji cewa Ministocin tsaron Najeriya, Christopher Musa da Bello Matawalle sun ziyarci jihar Borno bayan munanan hare-hare a kwanakin baya.
Wani rahoto ya nuna cewa rashin bai wa Peter Obi tikitin takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar ADC na iya tarwatsa 'Obidients' da rage wa hamayya ƙarfi a zaɓen 2027.
Wani jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Alwan Hassan ya bayyana damuwa game da asarar da za su yi bayan sauya shekar Rabiu Kwankwaso zuwa ADC.
A labarin nan, za a ji cewa rahotanni sun tabbatar da yadda ake samun karuwar rasa rayuka yayin da makaman da Iran ke harba wa ke yi wa Isra'ila illa.
Yayin da ake fama da talauci a kasa, gwamnatin tarayya ta sanar da shirin rabon sama da Naira biliyan daya ga kananan da matsakaitan sana’o’i a kasar.
A labarin nan, za a ji cewa ADC mai hamayya da jam'iyya mai mulki ta sanar da cewa adadin mutanen da ke rajista ya yi tashin gwaron zabo daga sauya shekar Kwankwaso.
Makamai masu linzami daga Iran sun afka wa tsakiyar Isra'ila a ranar Laraba, inda suka jikkata mutane tara tare da janyo gobara a yankunan Bnei Brak da Petah Tikva.
Ministan tsaron Amurka Pete Hegseth ya ce suna sane da yadda China da Russia ke taimakawa Iran a yakin da ake ciki, kuma suna daukar matakan dakile wannan goyon baya
Kungiyar Jama'atu Nasril Islam ta sanar da cewa an kashe Musulmi 4 a wani hari da aka kai Rukuba a Filato yayi da har yanzu ba a san ina Musulmi 10 suke ba.
Muhammad Malumfashi
Samu kari