Muhammad Malumfashi
21564 articles published since 15 Yun 2016
21564 articles published since 15 Yun 2016
Amurka da Iran na ci gaba da tattaunawa domin tsagaita wuta a yakin da ake yi a Gabas ta Tsakiya. Bangarorin biyu sun yi takaddama kan wani abu guda daya.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran da ke zaman sulhu da Amurka a Islamabad ta ja kunnen Trump a kan duk wani yunkuri na bi ta mashigar Hormuz da karfi.
Rahotanni daga birnin Islamabad na kasar Pakistan sun nuna cewa an kammala matakin farko na tattaunawa tsakanin Amurka da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Shugaba Trump ya sanar da cewa Amurka ta fara kwashe nakiyoyin da Iran ta dasa a mashigar Hormuz yayin da aka fara tattaunawar zaman lafiya a Pakistan.
Wata kungiyar yan APC ta bayyana cewa duba da dalilai 10 da ta rubuta a wasika, babu bukatar a bar Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya shigo jam'iyyar.
A labarin nan, za a ji an bankaɗo wani sako a shafin sada zumunta da ake zargin Shugaban INEC na kasa, Joash Amupitan ke ya wallafa da ne nuna goyon baya ga APC.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya kai ziyarar ta'aziyya zuwa jihar Borno, biyo bayan harin 'yan ta'addan ISWAP da ya hallaka sojojin Najeriya.
Tawagar Amurka da ta Iran sun fara tattaunawa domin duba hanyoyin da za a bi wajen tabbatar da zaman lafiya da kawo karshen yakin da duka jima suna yi.
A labarin nan, za a ji cewa Hon Aliyu Ibrahim Gebi ya ƙaryata cewa ya cutar da Najeriya ta hanyar yada labarin karya ga ofisoshin jakandancin kasashen waje.
Muhammad Malumfashi
Samu kari