Muhammad Malumfashi
21563 articles published since 15 Yun 2016
21563 articles published since 15 Yun 2016
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana tsarin da yake son ya kawo a kasar nan. Atiku ya ce ya yi dana sanin rashin goyon bayan tsarin a baya.
Kasar Amurka ta fitar da danyen mai adadin mai yawa da ba a taba gani ba tun yakin duniya na biyu saboda yakin da ta yi da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
A labarin nan, za a ji cewa Birtaniya ta bayyana dalilan da suka jawo aka ga jami'anta a babban taron ADC da aka gudanar s Abuja da cewa dama yana cikin aikinta.
Kamfanin Dangote Group ya musanta rade-radin da ake yadawa a kafafen sada zumunta cewa gwamnati na karbar haraji a kowace kwandala daya ta siminti
Fadar shugaban kasa ta yi wa Atiku Abubakar martani kan cewa zai fito takara a zaben 2027. Ta ce dole Tinubu ya yi shekara 8 kamar Muhammadu Buhari.
Alkaluman DMO sun nuna cewa kudin da aka biyo Najeriya a matsayin bashi sun tabo Naira tiriliyan 159 zuwa karshen 2025, idan aka raba nana bin kowa N724000.
Wani rahoton da aka samu daga hukumar kwastom ta Najeriya ya nuna cewa wasu 'yan ta'adda na shirin kai hari Abuja da jihar Neja, za su farmaki wurare.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya sanar da cewa suna tare da masu kada kuri'a a jihohin Kano da Katsina yayin da ake shirin zaben 2027.
Hukumar NCDC ta gargaɗi jihohi 10 kan haɗarin barkewar kwalara da sauran cututtuka sakamakon ambaliyar ruwa da ake hasashen za ta afkuwa a daminar bana.
Muhammad Malumfashi
Samu kari