Muhammad Malumfashi
21563 articles published since 15 Yun 2016
21563 articles published since 15 Yun 2016
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa baya jin tsoro game da zaben 2027 sabanin abubuwan da ake fada. Ya soki 'yan ADC kan taron da suka yi.
A labarin nan, za a ji cewa akwai yiwuwar yaƙin da Amurka da Isra'ila suka jawo a Gabas ta Tsakiya zai iya zuwa ƙarshe nanda wani ƙanƙanin lokaci.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) na shan suka kan zargin ba zai yi adalci ba a 2027. Kungiyoyi sun zargi Joash Amupitan da wariya da alaka da APC.
A labarin nan, za a ji cewa dakarun IDF na Isra'ila sun ci gaba da farmaki zuwa kasar Lebanon duk da Amurka ta sanar da cewa ana cimma tsagaita wuta a yankin.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya sake dauko batun toshe hanyoyin jiragen ruwan Iran da sojojin kasarsa suka yi. Trump ya ce hakan ya cutar da Iran.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa Iran ta sauka daga matsayarta, ta yarda ba za ta kera makamin nukiliya ba, ya ce za a koma tattaunawa.
Ƴan bindiga sun sace ɗalibai a kan hanyarsu ta zuwa zana jarabawar JAMB daga Makurdi zuwa Otukpo, jihar Benue, a daren Laraba, 15 ga Afrilu, 2026.
Ministan tsaron Amurka, Pete Hegseth ya yi ikirarin vewa hare-haren Amurka sun raunata jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei kuma suna zargin ya nakasa.
Wata babbar kotun babbar birnin tarayya ta ba da umarnin cafke Hajiya Sadiya Farouq, tsohuwar Ministar jin kai a lokacin marigayi shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Muhammad Malumfashi
Samu kari