Muhammad Malumfashi
21563 articles published since 15 Yun 2016
21563 articles published since 15 Yun 2016
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa kasarsa ta taimakawa Iran wajen kakkabe suk wata matsala a mashigar ruwa ta Hormuz, ya yi fatali da bukatar NATO.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi karin haske kan yiwuwar sake tattaunawa da Iran. Trump ya bayyana abin da Iran ta amince da shi kan mashigar Hormuz.
Hukumar JAMB ta sanar da cewa za ta saki sakamakon UTME na ranar farko kafin tsakar daren yau Juma'a, 17 ga Afrilu, 2026, ga dukkan ɗaliban da suka zana jarabawar.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya amince ya zama mataimakin Peter Obi a zaɓen 2027 bayan gazawar tattaunawa da APC, a cewar wani makusancin Obi, Ibrahim Abdulkarim.
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya bayyana cewa kasar ta amince ta bude mashigar ruwa ta Hormuz biyo bayan cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a Lebanon.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta sake jaddada matsayarta a kan batun kawo ƙarshen yaƙin Gabas ta Tsakiya yayin da ake sa ran sulhu da Amurka.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya kare kansa kan zargin cin hanci da rashawa da ake yi masa. Ya ce an yi bincike ba a gano komai ba.
Attajirin Afrika, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa wasu daga kasashen waje na dakile cigaba a kasashen Afrika. Ya bukaci 'yan Afrika su tashi tsare a nahiyarsu.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar yin caraf da wani mataimakin fitaccen jagoran 'yan bindiga. Sojojin sun cafke mutumin nd tare da matarsa.
Muhammad Malumfashi
Samu kari