Ibrahim Yusuf
5427 articles published since 03 Afi 2024
5427 articles published since 03 Afi 2024
Kasar Faransa ta fitar da jerin kungiyoyin fararen hula 19 da suka samu tallafin N1.8bn a jihohin Najeriya 14. An raba tallafin ne domin kawo cigaba a Najeriya.
Sanata Orju Kalu ya ce 'yan siyasa da wasu masu fada aji suna amfani da 'yan ta'adda kamar Boko Haram da sauransu domin yaki da gwamnatin Bola Tinubu.
Sanata Natasha Akpoti ta wanke kanta bayan wata mata ta zarge ta da shirya kifar da Bola Tinubu a 2027. Natasha ta ce bata ce Tinubu na nuna kabilanci ba.
An fara hasashen cewa Lionel Messi zai koma taka taka leda a kasar Saudiyya. Messi zai iya haduwa da babban abokin hamayyar sa, wato Cristiano Ronaldo.
Gwamnatin Neja karkashin gwamna Umaru Bago ta bukaci Aliko Dangote ya hada kai da ita domin hako mai a jihar a yankin Bida, Dangote zai zuba jari a Neja.
Hukumar NDLEA ta kama wasu mutane masu jagorantar safarar kwaya daga Najeriya zuwa Saudiyya a lokacin aikin Hajji. An kama masu dauke da kudin ganye a Kano.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ya girgiza da ambaliyar ruwan da ta kashe sama da mutane 150 a Mokwa a jihar Neja da mutuwar 'yan wasan Kano 22 a hadarin mota
Hon. Garzali Musa Muhammad da aka sani da Obasanjo ya koma tafiyar Kwankwasiyya bayan an masa asiri ya rabu da Rabiu Kwankwaso da NNPP a jihar Kano.
Tsohon ministan muhalli da ya yi aiki a gwamnatin Muhammadu Buhari, Mohammed Abdullahi ya sauya sheka daga APC. Ana cewa zai yi takara a zaben 2027.
Ibrahim Yusuf
Samu kari