Ibrahim Yusuf
5414 articles published since 03 Afi 2024
5414 articles published since 03 Afi 2024
Binciken majalisar dinkin duniya ya nuna cewa kasar Isra'ila ta yi kisan kare dangi a Gaza. Rahoton ya ce an kashe yara da mata tare da rusa makarantu da asibitoci.
Dan bindigan da ake nema ido rufe, Ado Aliero ya bukaci a yafi juna duk da kashe rayuka da aka yi a taron zaman lafiya da aka yi a yankin Faskari a jihar Katsina
Shugaban malaman Ondo kuma babban limamin Owo, Sheikh (Dr) Imam Alhaji Mayor Ahmad Olagoke Aladesawe ya rasu yana da shekara 91 a duniya a jihar Ondo.
Gwamna Bassey Otu ya tube wani sarki a karamar hukumar Akamkpa da ake zargi da rike mulki a masarautu biyu a jijhar. Sarkin ya ce zai yi martani daga baya.
Wasu da ake zargi 'yan bindiga ne sun kai farmaki kan tawagar jami'an NSCDC a jihar Katsina. Sun kashe jami'i daya yayin da wasu suke kwance a asibiti a jihar.
Dattawan jam'iyyar APC a jihar Ondo sun yi alkawarin samawa shugaba Bola Tinubu kuri'a miliyan 1.5 a 2027, sama da wanda Rabiu Kwankwaso ya samu a Kano.
Manoma da masu casar shinkafa a Najeriya sun koka kan yadda gwamnatin Bola Tinubu ke karya farashin abinci a Najeriya ba tare da rage kudin taki ba.
'Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kewaye wani masallaci a jihar Zamfara sun sace masallata 40 ana tsaka da sallar Asuba. Sun tafi da masallata dajin Tsafe.
Fadar shugaban kasa ta kara bayyana cewa babu wani tabbas na cewa Bola Tinubu zai sauya Shettima a 2027. Majiyar Aso Rock Villa ta ce ba za a ajiye Shettima ba.
Ibrahim Yusuf
Samu kari