Ibrahim Yusuf
5415 articles published since 03 Afi 2024
5415 articles published since 03 Afi 2024
Kasashen Musulmi da Larabawa za su hadu a Qatar domin daukar mataki kan harin da Isra'ila ta kai Qatar. A ranar Litinin ne shugabannin za su hadu a Doha.
Ministan ayyuka na tarayya, Dave Umahi ya bayyana cewa za a kashe Naira tiriliyan 3 wajen wasu muhimman tituna a jihar Sokoto da Kebbi karkashin Bola Tinubu.
Rundunar sojin Najeriya ta kai farmaki kan 'yan ta'adda a jihar Kogi. An kashe Kachalla Babangida bayan an bude wa 'yan bindiga wuta a wani dagi da suka buya.
Kasashen duniya 142 ciki har da Najeriya sun goyi bayan kafa kasar Falasdinawa a Gaza duk da adawar da Isra'ila da Amurka suka nuna a majalisar dinkin duniya.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta amince da gaggauta yin shari'ar dan Najeriya da ya kai hari ofishin majalisar dinkin duniya. An kama Khalid Al-Barnawi a 2016.
Tawagar 'yan Najeriya mazauna Faransa sun ba Sanata Rabiu Musa Kwankwaso lambar yabo saboda yadda ya ke tallafawa mutane da tallafin karatu a Kano.
Ministan noma, Sanata Abubakar Kyari ya bayyana cewa bude boda domin shigo da kayan abinci ya karya farashin abinci a Najeriya, ya ce an karfafi manoma.
Kasar Saudiyya ta yi bayani kan wani karan abubuwa da aka ji a kusa da masallacin Annabi SAW a garin Madina. Saudiyya ta ce za a ji bayani daga hukumomi.
Shugaban Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya yi barazanar sake kai hari Qatar bayan ya kashe mutane a harin farko. Trump ya ce harin ba zai sake faruwa ba a gaba.
Ibrahim Yusuf
Samu kari