Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
A yau Asabar ne Hukumar zabe INEC ta ke gudanar da zaben cike gurbi na mazabar Doguwa/Tudun Wada a jihar Kano biyo bayan ayyana zaben a matsayin inconclusive.
Wata dalibar Kwalejin Ilimi ta Kwara, Amina Tajudeen, ta yanke jiki ta rasu a cikin aji. Lamarin ya faru ne ana kwana guda kafin bikin rantsar da sabbin dalibai
Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a Kano ta fada wa kotun sauraron kararrakin zabe cewa Abba Kabir Yusuf na NNPP kuri'a 178,378 ya samu ba miliyan ba.
Gwamna Ortom ya bukaci FG ta dage fara yin aikin kidaya yan kasa da aka shirya yi a watan Mayu, yana cewa mutanen jiharsa da dama na sansanin yan gudun hijira.
Shugaba Buhari ya ce dole a samu kyakkyawar fahimtar koyarwar addinin musulunci, a jingine banbance-banbance na fahimta domin samun zaman lafiya a fadin duniya.
Wata babban mota dauke da madara na gari ta kwacewa direba ta afka wani masallaci da ke unguwar Suleja a jihar Neja inda ta yi sanadin makalewar masallatan ciki
Mao Ohuabunwa, tsohon dan majalisa mai wakiltar Abia ta Arewa ya ce Sanata Orji Kalu bai cancani zama shugaban majalisar zubi ta 10 don yana da sharia da EFCC.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai farkmaki kauyen Gangarbi da ke karamar hukumar Rogo a Jihar Kano, tare da sace wani dan fittacen kasuwa Alhaji Nasiru Na'ayya.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, a ranar Talata zai bar babban birnin tarayya Abuja zuwa Saudiyya don ziyarar aiki na kwana takwas tare da yin aikin Umrah
Aminu Ibrahim
Samu kari