Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Allah ya yi wa tsohon Antoni Janar na kasa kuma tsohon alkalin kotun kasa da kasa, ICJ, Bola Ajibola, rasuwa. Marigayin ya koma ga mahallincinsa yana shekara 89
Kungiyar Obi-Datti ta jam'iyyar LP ta ce dan takarar mataimakin shugaban kasarta, Datti Baba-Ahmed, ya shirya tsaf don yin muhawara da Farfesa Wole Soyinka.
Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ta kori zababben sanata na mazabar Taraba ta Kudu a majalisa zubi na 10, David Jimkuta kan zarginsa da cin amana.
Wani fasto da ya taho Najeriya daga Gambia don yin wa'azi ya tafka abin kunya, ya sace wayoyin mambobinsa su 52 ya tsere da ma kudade, ana nemansa ruwa a jallo.
Akwai wasu manyan kallubale da ke fuskantar zababben shugaban Najeriya, Bola Tinubu idan har yana son yin nasara a mulkinsa. Akwai lantarki da hauhawar farashi.
Miyagun masu garkuwa da mutane da suka sace tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Farfesa Onje Gye-Wado sun tuntubi iyalansa sun nemi a biya naira miliyan 2 na fansa.
Mutum biyu sun riga mu gidan gaskiya sakamakon wani mummunan hatsari da ya faru a hanyar Abuja zuwa Kaduna. Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ranar Asabar
Rahotanni sun fito da ke nuna cewa wasu miyagun yan bindiga sun kai mummunan hari wasu garuruwa a jihohin Zamfara da Katsina inda suka sace mutane a kalla 100.
Gwamnatin Bauchi ta dage makabala da aka shirya yi tsakanin wasu malamai da Sheikh Idris Abdulaziz, an shirya mukabalan ne kan wasu kalamai daya furta kan Manzo
Aminu Ibrahim
Samu kari