Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Shugaban kasa Bola Tinubu ya dawo gida Najeriya yayin da rikicin da ya dabaibaye APC mai mulki ya kara kamari kuma shugabanta, Abduallahi Adamu ya yi murabus.
Wata matashiya yar Najeriya ta haddasa cece-kuce bayan ta nunawa duniya matashin saurayi wanda ta yi ikirarin cewa masoyinta ne. Ta ce babu ruwanta da shekaru.
Tsohon 'dan majalisa, Sanata Shehu Sani ya yi martani ga murabus din Abdullahi Adamu a matsayin shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa.
Allah ya yi wa matar shahararran dan kasuwar nan, Alhaji Dahiru Mangal, rasuwa. Hajiya Aisha Daihuru Mangal ta rasu a yammacin ranar Asabar, 15 ga watan Yuli.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Buhari, Tolu Ogunlesi ya bayyana cewa Shugaban kasa Bola Tinubu ya shirya bayyana jerin sunayen ministocinsa a makon nan.
Ma'aikata sun gano gawar wata matashi mai shekaru 28 a wani dakin otel da suka kama da saurayinta a unguwar 102 Yale Okeowo, hanyar Ago Palace Way, jihar Lagas.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi watsi da rahotannin cewa ya soki tsarin rabon naira biliyan 500 na rage radadi da Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Rahotanni sun ce Shugaban kasa Bola Tinubu na duba yiwuwar daura tsohon gwamnan jihar Lagas, Akinwunmi Ambode, a matsayin sanatan Lagas da sauke wanda ke kai.
Gwamnonin 1999 da aka zaba tare da Bola Tinbubu sun ziyarci shugaban kasar a fadar shugaban kasa don zumunci, 3 daga cikinsu sun zama gwamnoni a kasa da 40.
Aisha Musa
Samu kari