Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Sojojin Najeriya sun yi nasarar kashe wasu 'yan ta'addan da suka addabi jama'a a jihohin Arewacin Najeriya. Arewa na yawan fama da barnar 'yan ta'adda musamman.
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umar Bago ya amsa koken kungiyar yan kabilar Ibo inda ya nada ya nada Mista George Dike a matsayin mai ba shi shawara na musamman.
AlmajiraI masu karatun Al-Qur’ani sun yi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da ya janye sunan tsohon gwamnan jihar Kaduna daga cikin jerin sunayen ministocinsa.
Wata matar aure ta kadu yayin da ta isa wajen shagalin bikin mijinta sannan ta gano cewa aminiyarta ce amayar da yake yi. Ta hada yar dirama a wajen shagalin.
Wani Bakano mai suna Jaafar Lukman, yqa tsinci kansa a magarkama kan zargin raunata dan Jamila Mai-Kosai, wacce ta ki siyar masa da kokoda kosai a kan bashi.
Masu garkuwa da mutane sun sace basaraken garin Gurku da ke karamar hukumar Karu ta jihar Nasarawa, Jibril Mamman Waziri, da matarsa, Hajiya Sa’adatu Waziri.
Majalisar dattawa ta tabbatar da mutum 45 cikin 48 da shugaban kasa Tinubu ya mika a matsayin ministoci, an tattara cikakken sunaye, jihohi da yankunansu a nan.
Inyamurai mazauna jihar Neja sun yi kira ga Gwamna Mohammed Bago da ya nada dan kabilarsu a majalisarsa saboda gudunmawar da suke bayarwa wajen ci gaban jihar.
Wani dan kasar Japan ya kashe sama da Naira miliyan 10 domin cika burinsa na zama dabba. A karshe mutumin ya fito a karon farko sanye da kayan karen gaske.
Aisha Musa
Samu kari