Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
A ranar Asabar ne gwamnatin Kano ta rabawa ma’aurata 1800 da suka hada da zaurawa da yan mata da aka zabo daga fadin kananan hukumomi 44 kayan gado da gara.
Matashiyar budurwa yar Najeriya wacce ta kasance ‘ya daya da iyayenta suka haifa ta mutu bayan ta kammala jami’a da digiri mafi daraja.Mahaifinta ma ya rasu.
Wata mata da ke kan hanyarta na zuwa wani wuri mai matukar muhimmanci ta fado daga kan achaba sannan ta jike jagab da ruwan kwata. Bidiyon ya yadu a soshiyal midiya.
Wata matar aure yar TikTok ta gwangwaje mijinta da kyaututtuka na miliyoyin naira, matar ta cika da murna yayin da ta baje kolin kayayyakin da ta siya masa.
Gambo Haruna, wata bazawara da mijinta ya mutu shekaru shida da suka gabata bayan fama da rashin lafiya, tana sana’ar tura baro domin ciyar da yaranta shida.
Jami'an rundunar yan sandan jihar Ogun sun yi nasarar kama wani mutum kan zargin sace buhun shinkafa 47 mallakin uwar dakinsa a yankin Ijebu da ke jihar.
Olumuyiwa Adejobi, kakakin yan sanda ya ce duk jami'in dan sandan da ya nunawa yan Najeriya bindiga domin ya karbi kudi daga hannunsu bai da banbanci da yan fashi.
Wata mata wacce ke fama da lalurar tabin hankali ta haifi kyakkyawan jinjiri mai ji da lafiya kuma hotunan sun yadu bayan an wallafa shi a Facebook.
Gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji, ya kai ziyarar bazata ga tsohon telan da ke yi masa dinki a lokacin da yake karatu a jami’ar jihar Ekiti a ranar Juma'a.
Aisha Musa
Samu kari