Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wata yar Najeriya ta koka a soshiyal midiya kan wata hira mai daidaita zuciya da ta gano a wayar mijinta. Ta ce yanzu ji take kamar ita ke auren kanta.
Wani bidiyo da ya yadu ya nuno wata amarya yar Najeriya tana aure da hoton angonta saboda baya gari. Ta sumbaci hoton tare da yawo da shi rike a hannunta.
Shugaban kasa Tinubu, Sultan na Sakkwato, Sa’ad Abubakar da wasu Musulman yan Najeriya 13 da suka shiga jerin musulman duniya 500 masu fada a ji a 2024.
Ministan wutar lantarki na Najeriya, Adebayo Adelabi, ya share tababa kan halin da yake ciki bayan hatsarin jirgin saman da ya ritsa da shi a Ibadan jiya Jumu'a.
Hukumar Bincike ta Najeriya (NSIB) tana bincike kan hatsarin jirgin sama da ya afku a filin jirgin saman Ibadan, dauke da minstan wutar lantarki, Adebayo Adelabu.
Wani dan Najeriya ya bayyana yadda ya gano dukka yaransa hudu ba nasa bane. A cewar mutumin da ya karaya, ya gano hakan ne bayan an yi masu gwajin DNA.
Gwamnatin Amurka ta gargadi yan kasarta da ke Najeriya, inda ta sanar da su kan "gagarumin barazana" na tsaro kan fitattun otel a manyan biranen kasar.
Tsagerun 'yan bindiga sun yi ajalin rayuka biyar yayin da suka kai hari garin Duhuwa a karamar hukumar Wurno a jihar Sokoto. Maharan sun kuma raunata mutum hudu.
A ranar Juma’a, 3 ga watan Nuwamba, kotun daukaka kara ta tabbatar da nasarar Sanata Patrick Ifeanyi Ubah a zaben sanata mai wakiltan Anambra ta kudu.
Aisha Musa
Samu kari