Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Ahmad Lawan, ya nada tsohon shugaban marasa rinjaye a majalisar dattawa, Emmanuel Bwacha, a matsayin shugaban kwamitin sayan kayayyaki na majalisar dattawa.
Duk da cewar ana cikin wata na biyu da shiga sabuwar shekara, an fuskanci kisa masu tayar da hankali a tsakanin matasan da ke son yin kudi ta kowani irin hali.
Shatu Garko ta bayyana cewa a lokacin da ta shiga gasar sarauniyar kyau ba ta yi tunanin za ta ci nasara ba amma ta jajirce da kwarin guiwa har ta samu nasarar.
Kungiyar tsoffin shugabannin kananan hukumomi na jam’iyyar PDP a jihar Jigawa na zawarcin dan tsohon gwamnan jihar, Mustapha Lamido, don ya fito takarar gwamna.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya ba jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) tabbacin cewa kwanan nan za ta tarbi masu sauya sheka daga jam'iyyu.
Yan kasuwar mai sun yi hasashen cewa gwamnatin tarayya ta hukumar kula da man fetur na iya mayarwa masu kawo mai daga waje gurbataccen man fetur da ya shigo.
Mutanen garuruwan da ke hanyar Kontagora-Rijau da ke kananan hukumomin Mariga da Rijau na jihar Neja sun gudu sun bar gidajensu sakamakon hare-haren ta’addanci.
Samuel Ortom, ya shawarci gwamnatin tarayya da ta dauki gargadin da gwamnan Borno, Babagana Zulum, ya yi na cewa ISWAP na daukar karin mayaka da muhimmanci.
Tsohon shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Filato, Hon. Latep Dabang ya sauya sheka zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Aisha Musa
Samu kari