Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wata yar Najeriya ta nuna abubuwan da ta yi nasarar siya da kudi N180,000 bayan ta je kasuwa. Bidiyon da ta wallafa a dandalin TikTok ya haddasa cece-kuce.
Bayan nada Kayode Egbetokun da Tinubu ya yi a matsayin Sufeto janar na yan sanda, Legit.ng ta duba jerin sunayen shugabannin yan sanda tun bayan samun yanci.
Hedkwatar rundunar sojin ruwa ta karyata zargin da ake yi cewa shugaban rundunar mai barin gado, Awwal Gambo, ya ki mika mulki ga magajinsa, Emmanuel Ogalla.
Iyalan wani attajirin mai kudi suna neman mai aikin raino da zai kula da karnukansu guda biyu. Aikin za a yi shi a lokuta daban-daban ciki harda karshen mako.
A ranar Laraba, 21 ga watan Yuni, majalisar dokokin jihar Benue ta ba da shawarar dakatar da shugabannin kananan hukumomi 23 na jihar kan zargin wawure kudade.
Kungiyar majalisar jiha na APC ta bukaci Gwamna Sim Fubara da ya baiwa tsohon gwamnan Ribas Nyesom Wike yancin yanke shawara kan abun da ya shafi siyasarsa.
Tsohon dan majalisar wakilai daga jihar Sokoto, Mista Musa Adar, ya bayyana cewa manyan mutane tsadar man fetur ya fi shafa amma ba wai talakawan Najeriya ba.
Wata kungiya ta wadanni ta gudanar da wani taro na musamman kuma an nadi bidiyonsu suna kwasar rawa cikin annashuwa da walwala. Bidiyon ya haifar da martani.
Babban jigon jam'iyyar APC ya bukaci Shugaban kasa Bola Tinubu da ya binciki tsohon sarkin Kano kuma tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Sanusi Lamido II.
Aisha Musa
Samu kari