Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Mazauna babban birnin tarayya kuma mabiya addinin Kirista, sun kai wa shugaba Buhari ziyara inda suka yi shagalin bikin Kirsimetin bana tare da shugaban kasan.
Mummunan lamari ya faru a garin Yenagoa na jihar Bayelsa inda wata saniyar Kirsimeti ta tumurmusa shugaban matasa tare da aika shi barzahu a ranar Lahadin.
Wata budurwa mai suna Vicky tayi wa mahaifiyarta shigar alfarma ta matan kwalisa na zamani masu ji da kyau da aji. Ta koma yarinya danya sharaf a bidiyonta.
Wata budurwa ta dinga rafsar kuka a bidiyon da ta saki a TikTok na yadda karenta ya tsallaka har saman tebur ya yagalgala mata kudi har @2000 bayan fitar ta.
Wasu da ake kyautata tsammanin mayakan Boko Haram sun halaka makiyaya 17 a kauyen Airamne dake garin Mafa a jihar Borno tare da kwashe shanun da suke kiwo.
Sifeta janar na ‘yan sandan Najeriya, IGP Alkali Usman Baba, yayi Allah wadai da kisan lauyar Legas. Ya bukaci a yi gaggauta bincike da gurfanar da ‘dan sandan.
Matasa da malamai Musulmai suna garzaya coci a ranar Kirsimetin shekarar nan inda suka taya Kirista murnar ranar tare da kai musu kyautuka don yaukaka alaka.
Rundunar 'yann sandas a karamar hukumar Zariab ta jihar Kaduna sun damke wani gagarumin dillalin makamai mai suna Bilyaminu Saidu dauke da miyagun makamai.
Kyakyawar budurwa mai aji da ta kwashe shekaru 15 tana zama a birnin Dubai ta dawo Najeriya neman mijin aure. Ta sanar da cewa haya take ta biya makuden kudi.
Aisha Khalid
Samu kari