Aisha Ahmad
3656 articles published since 27 Mar 2024
3656 articles published since 27 Mar 2024
Rundunar sojojin kasar nan ta ce jami'anta a shirye su ke wajen cigaba da yakar ta'addanci da ya yi katutu a kasar, musamman a shiyyar Arewa maso Yamma.
A wannan rahoton za ku ji cewa kungiyar Petroleum Products Retail Outlet Owners Association of Nigeria ta fadi matsayarta a kan labarin kara mata farashin fetur.
Kungiyoyin ma'aikata a Kano sun fara yabawa gwamna Abba Kabir Yusuf bayan tabbatar da an fara biyan ma'aikata mafi karancin albashin N71,000 a fadin jihar.
Babbar kotun tarayya ta fara sauraron shari'ar EFCC da tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello da ake zargin ya hada baki da wasu mutane wajen kwashe dukiyar jiharsa.
Bayan EFCC ta sha gwagwarmaya wajen damko tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello, ya ce ba shi da masaniya kan zargin da ake masa na tafka badakalar biliyoyi ba.
Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya bayyana takaicin yadda aka rika yada labarin cewa ya riga mu gidan gaskiya, alhali ya na nan da ransa.
Kungiyar dillalan man fetur ta IPMAN ta bi jerin wasu daga cikin yan kasar nan wajen yin murna da gyara matatar mai ta Fatakwal, tare da fadin yadda za ta taimaka.
Babban bankin kasar nan ya shaidawa jama'a cewa ya na daukar matakin da ya kamata domin kawo karshen karancin Naira da ake fama da shi a sassa daban daban.
A yau Laraba ne aka fara aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wuta na watanni biyu tsakanin dakarun Isra'ila da mayakan Hezbollah masu fafutukar kare kasarsu.
Aisha Ahmad
Samu kari