Ahmad Yusuf
11457 articles published since 01 Mar 2021
11457 articles published since 01 Mar 2021
Wasu fasinjoji sun koka kan yadda aka kulle su a jirgin sama tsawon awannibayan jirgin ya gamu da matsala, an karkatar da shi zuwa Abuja daga Kano.
Wata gidauniya da ke gudanar da ayyukan jin kai ta gina tare da bude sabon gidan marayu da babban masallaci a jihar Kano, Gwamna Abba Kabir ya yi murna.
Tawagar 'yan wasan Najeriya ta samu nasara a wasan daf da na kusa da na karshe da suka yi karan batta da takwarorinsu na kasar Algeria a gasar AFCON 2025.
Tsohon gwamnan Bayelsa, Sabata Dickson ya musanta jita-jitar da ake ydawa cewa ya fice daga PDP zuwa ADC, ya ce ba zai dauki kowane mataki ba sai ya yi shawara
Tsohon dan takarar APC a zaben gwamnan jihar Rivers, Tonye Cole ya bayyana cewa Gwamna Fubara ya fada haramtaccen tsagi lokacin da ya sauya sheka a jihar.
Sanata mai wakiltar Kudancin Bauchi a Majalisar dattawa, Shehu Buba Umar ya gina masallacin Juma'a, wurin sallar mata da Islamiyya domin taimakawa musulmai.
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana cewa addua da azumi ne kadai za su tseratar da Gwamnan Ribas, Siminalayi Fubara daga yunkurin tsige shi.
Majiyoyi sun bayyana cewa dan jagoran NNPP na kasa, Rabiu Musa kwankwaso da waua kwamishinoni sun yanke shawarar ba za su bi Abba Kabir zuwa APC ba.
A farkon watan Janairu, 2026 aka rantsar da sabon Magajin Garin New York, Zohran Mamdani, wanda hakan ya sa ya shiga cikin wadanda suka kafa tarihi a birnin.
Ahmad Yusuf
Samu kari