Ahmad Yusuf
11862 articles published since 01 Mar 2021
11862 articles published since 01 Mar 2021
An samu sabanin ra'ayi tsakanin yan majalisar Amurka bayan sanarwar da Shugaba Donald Trump ya yi ta tsagaita wuta a yakinsa da kasar Musulunci ta Iran.
Gwamnatin Pakistan ta godewa kasashen da ta kira yan uwa, wadanda suka bada gudummuwa wajen kawo karshen yakin Amurka/Isra'ila da kasar Musulunci ta Iran.
An tabbatar da rasuwaar Kadam Esther Imaguomwanruo, mahaifiya ga mataimakin gwamnan jihar Edo, Dennis Idahosa bayan fama da jinya, tana da shekaru 95.
Shugaban masu rinjaye na Majalisar dokokin Kano, Lawan Hussaini ya bayyana cewa babu bukatar ci gaba da shirin tsige Aminu Abdussalam Gwarzo tun da ya ajiye aiki.
Rahotanni sun nuna cewa kowace gangar danyen mai ta Amurka ta kara tsada zuwa kusan Dala 116 bayan an fara yada labarin lao hari tsibirin Kharg na Iran.
Gwamnatin tarayya ta dawo da shari'o'in wadanda ake zargi da ta'addanci daga Neja zuwa Abuja, an gurfanar da mutane 20 a gaban babbar kotun tarayya.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana tsantsar mamakinsa kan yadda yan jamhuriyar musulunci ta Iran ke cewa a karo bayan an jefa masu bama-bamai.
Jakadan Iran a Pakistan, Reza Amiri Moghadam ya ce nan ba da jimawa ba za a sanar da matsaya game da tattaunawar tsagaita wuta a rikicin Gabas ta Tsakiya.
Fadar shugaban kasa ta caccaki Peter Obi da magoya bayansa, ta karyata labarin da ake yadawa vewa Shugaba Bola Tinubu ya haddasa rikici a jam'iyyar ADC.
Ahmad Yusuf
Samu kari