Ahmad Yusuf
12041 articles published since 01 Mar 2021
12041 articles published since 01 Mar 2021
Tsohon gwamnan rikon kwarya a jihar Bayelsa, Honorabul Nestor Binabo ya rigamu gidan gaskiya bayan fama da lalura a asibitin birnin tarayya Abuja ranar Alhamis.
APC mai mulki ta ƙaryata jita-jitar da ake yaɗawa cewa gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya kwanta dama, ta ce duk wanda ta kama zata kai gun yan sanda.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta, INEC), ta ce an gama bincike kan dakataccen kwamishinan zaben jihar Adamawa, Hudu Ari, kuma zata ɗauki mataki nan gaba kaɗan.
Babban jigon NNPP kuma tsohon makunsancin Buhari, Buba Galadima, ya ce abinsa Yakubu, ciyaman din INEC ya aikata ya zarce laifukan Emefiele muni a Najeriya.
Kungiyar kiristocin Najeriya (CAN) ta nuna rashin jin daɗinta bisa ɗaukar doka da hannu da sunan Addini, wanda ya faru da Usman Buba, mahauci a jihar Sakkwato.
Yanzu haka shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya isa jihar Ogun inda ya kai ziyara karon farko bayan karɓan jagorancin ƙasar daga hannun Buhari.
Malam Dikko Umaru Radɗa, sabon gwamnan jihar Katsina ya zakulo mutane bakwai (9) ya naɗa su a matsayin shugabannin wasu hukumomin gwamnatin jiha guda tara.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya koka kan matakin da Abba Kabir Yusufa na ɗauka na dakatar da albashin ma'aikata sama da 10,000.
Maryam Hussaini, wata matar aure a birnin tarayya Abuja ta kai ƙarar mijinta gaban Alkali, ta nemi doka ta raba aurensu saboda mai gidanfa baya kulawa da ita.
Ahmad Yusuf
Samu kari