Ahmad Yusuf
11628 articles published since 01 Mar 2021
11628 articles published since 01 Mar 2021
Tsohon mamba a majalisar dokokin jihar Abia, Hon Taribo ya tattara komatsansa ya koma jam'iyyar APC domin ba da gudummuwarsa gabanin babban zaben 2027.
Bayanai daga shafin cinikayyar kuɗi na gwamnati ya nuna cewa Dalar Amurka ta ƙara tsada a ranar Talata idan aka kwatanta da farashin ranar Litinin da ta wuce.
Mai nartaba sarkin Kani da aka mayar, Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa babu ƙasar da ta samu ci gaba ba tare da adalci ba domin shi ne ƙashin bayan nasara.
Dakarun ƴan sanda sun yi nasarar damƙe wani dattijo ɗan shekara 70 da ake zargin ɗan bindiga ne a Zaria, an kama wasu masu garkuwa a ƙaramar hukumar Lere.
DCP Abubakar Muhammad Guri ya riga mu gidan gaskiya jim kaɗan bayan ya faɗi a ofishinsa da ke sashin Mopol a hedkwatar ƴan sanda ta ƙasa da ke Abuja.
Wasu yan ta'adda sun shiga kauyuka biyu a kananan hukumomin Nunya da Tunga, sun yi awon gaba da Bayin Allah akalla 56 a jihar Neja cikin kwanaki biyu.
Ana fargabar akalla mutane 30 suka kwaɓta dama yayin da wani ramin haƙar ma'adanai ya rufta a yankin ƙaramar hukumar Shiroro ta jihar Neja jiya da daddare.
Wasu tsagerun ƴan bindiga sun buɗe wuta kan wasu mutum biyu, sun kashe kansilada shugaban matasa a yankin ƙaramar hukumar Onitcha a jihar Ebonyi.
Rundunar sojin saman Najeriya ta samu nasarar kashe ƴan bindiga masu yawayayin da suka tura jirgi ya yi luguden wuta sansanonin ƴan bindiga a Katsina da Kaduna.
Ahmad Yusuf
Samu kari