Ahmad Yusuf
11589 articles published since 01 Mar 2021
11589 articles published since 01 Mar 2021
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar fatattakar ƴan bindiga a yankin ƙaramar hukumar Wase da ke jihar Filato, sun kashe akalla 15daga cikinsu.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya ce zai ci gaba da tunkarar yaƙin da ke gabansa a PDP ba gudu ba ja da baya, ya musanta raɗe-raɗin zai koma APC.
Shugaban rikon PDP na ƙasa, Ambasada Umar Damagum ya bayyana cewa ba bu wanda zai tsorata shi ko a matsa masa lamva ya yi murabus daga muƙaminsa.
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya shaidawa ƴan majalisar wakilai cewa adadin waɗanda suka rasu sakamakon ambaliyar ruwa ya kai 28 zuwa ranar Talata.
Babban limamin cocin nan da aka saba jin muryarsa a harkokin siyasar ƙasar ɓan, Primate Ayodele ya nemi shugaban ƙasa Tinubu ya sauke ministan wasanni
Shugaban ƙungiyar shuwagabannin NNPP na jihohi, Tosin Odeyemi, ya ce ya zama tilas ƴan Najeriya sun shure batun addini ko ƙabila a lokacin babban zaɓen 2027.
Gwamna Siminalayi Fubara ya ayyana kansa a matsayin cikakken ɗan PDP babu surki, ya ce ziyarar BoT kaɗai ta isa ta kore jita-jitar da ake yaɗaa cewa zai sauya sheka.
Gwamnan Farfesa Babagana Umaru Zulum.ya ɗaba tallafin hatsin da jihar Borno ta karɓa daga gwamnatin tarayya, akalla magidanta 10,000 suka amfana a Mafa.
Gwamnatin tarayya ta kafa kwamitin mutum 10 wanda zai sa ido tare da tabbatar da an bi umarnin kotun ƙoli na ba kananan hukumomi ƴancin cin ganshin kai.
Ahmad Yusuf
Samu kari