Ahmad Yusuf
11527 articles published since 01 Mar 2021
11527 articles published since 01 Mar 2021
Yayin da ake alhinin rasuwar sakataren gwamnatin jihar Ondo, wasu miyagu da ake kyautata zaton ƴan kungiyar asiri ne sun kashe jigon APC mai mulki, Fisayo Oladipo.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ba ƴan kungiyar midiya na Kwankwasiyya tallafin Naira miliyan 50, ya yi alkawarin faɗaɗa ayyukan su a jihar.
Allah ya yi wa diyar sakataren gwamnatin jihar Sakkwato da yayanta uku rasuwa sakamakon wata gobara da ta kama a gidansu, an fara shirye-shiryen jana'iza.
Gwannan jihar Bayelsa, Douye Diri ya yi alhinin hatsarin da sarakuna suna yi a hanyar zuwa kai masa ziyarar barka da sabuwar shekara, sarki ɗaya ya rasu.
Sheikh Ahmad Dhikrullah ya bukaci ƴan Najeriya su gyara tsakaninsu da Allah domin halin kuncin da ake ciki sakamako ne na munanan halayen da suke aikatawa.
Wani malamin coci, Fasto Buru ya halarci taron addu'o'i da buɗe sabon masallaci a Tudun Biri da ke jihar Kaduna, ya ba da gudummuwar butuci da tabarni.
Daruruwan mutane ne suka yi dafifi domin gaishe da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, bayan sallame Sallar Juma'a a babban masallacin jihar Legas.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya amince da naɗin sababbin manyan sakatarori dindindin 45 a bangarori daban-daban na gwamnatinsa, ya kafa tarihi.
Mr. Nyesom Wike ya ce jihar Ribas ba ta taba samun gwamna adali kuma mai nagarta kamarsa ba, ya ce Odili ne ke zuga Fubara ya take umarnin shugaban kasa.
Ahmad Yusuf
Samu kari