Ahmad Yusuf
11512 articles published since 01 Mar 2021
11512 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya gwangwanje mutanen da ke ɗaure a gidajen gyaran hali da tallafin kayan abinci da shanu 12 sabida su yi shagalin sallah.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya gargaɗi sarakunan garuruwa 3 a Osun su shiga taitayinsu, su hana duk wani yiwuwar tada zaune tsaye a yankunansu.
Mutanen garin Uromi sun fara barin gidajensu saboda fargabar jami'an tsaro za su kama su bisa zargin hannu a kisan ƴan Arewa 16, sun ce ana kama mara laifi.
Farashin man fetur ya fara komawa gidan jiya bayaj karewar yarjejeniyar cinikayya tsakanin gwamnatin tarayya da matatun mai a Naira, luta ta ƙara tsada a Legas.
Kumgiyar masu gidajen mai ta Najeriya watau PETROAN ta bayyana cewa babu abiɓda ya sauya a harkokin cinikin mai tsakanin mambobinta da matatar Ɗangote.
Kungiyar sanatocin Arewa karkashin Sanata Abdul'aziz Yar'adua ta yi Allah wadai da mummunan kisan da aka yi wa ƴan Arewa a jihar Edo, sun nemi adalci.
Kwamitin ganin wata na fadar mai alfarma sarkin musulmi ya bayyana yadda za a tura saƙon ganin watan Shawwal yau Asabar, 29 ga watan Ramadan, 2025.
Ɗaya daga cikin waɗanda suka tsira daga mummunan nufin mutanen Uromi, Ɗayyabu Yahaya ya bada labarin abin da ya faru har aka kashe ƴan uwansa a jihar Edo.
Gwamnatin jihar Kano karkashin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta nuna tsananin ɓacin ranta kan kisan gillar da aka yi wa mafarauta da ke hanyar zuwa Kano a Edo.
Ahmad Yusuf
Samu kari