Ahmad Yusuf
11486 articles published since 01 Mar 2021
11486 articles published since 01 Mar 2021
Rahotanni daga jihar Neja sun tabbatar da cewa tawagar masu aiki ceto sun tsamo gawarwakin mutane 115 zuwa ƙarfe 5 na yammacin jiya Juma'a a Mokwa.
Rufe matatar man Fatakwal ya haddada cece kuce tsakanin masana da masu ruwa da tsaki a harkar kan fetur, an ci gaba da kira ga gwamnati ta sayar da matatu.
Majalisar Wakialai ta ƙarya ikirarin wani jigon APC cewa tun da Bola Tinubu ya karɓi mulki, kowane ɗan Majalisar Wakilai na samun N1bn kudin ayyukan mazaɓa.
Gwamnan Akwa Ibom, Fasto Umo Eno ya sake nuna alamun da ke tabbatar da shirinsa na komawa jam'iyyar APC, ya ce yana kaunar PDP amma lokaci ya yi da zai motsa.
Gwamnan Taraba, Agbu Kefas ya bayyana cewa ɗan sandan da ke gadin mahaifiyarsa ne ya harbi ƴar uwarsa, Atsi Kefas a hanyarsu ta zuwa Abuja daga Jalingo.
Ministan cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo ya bayyana cewa yana da shejsra 10 a duniya aka kashe mahaifinsa lokacin wani rikicin addini a jihar Kaduna a 1992.
Gidauniya daga ƙasar Turkiyya za ta yi layyar shanu 6,000, sannan ta raba wa musulmi naman a Abuja da wasu jihohi 11 ciki har da Kano da Kaduna da babbar sallah.
Tsohon shugaban PDP reshen jihar Oyo, Kunmi Mustapha, ya bayyana cewa Gwamna Seyi Maminde ya nuna cewa ya cancanci zama shugaban ƙasa idan aka duba ayyukansa.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno ya bayyana cewa sauya shekar da zai yi daga PDP zuwa APC zai tabbatar masa da waɗanda ke tare da shi da zuciya ɗaya.
Ahmad Yusuf
Samu kari