Ahmad Yusuf
11475 articles published since 01 Mar 2021
11475 articles published since 01 Mar 2021
Mai marataba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bukaci gwamnatin tarayya ta gyara kamfanin yadin Najeriya da ke Kaduna domin ceto ayyyukan da aka rasa a baya.
Tsohon ministan kula harkokin ƴan sanda, Aminu Maina Waziri ya ce gwamnatin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ta maida Najeriya baya ta kowane fanni.
Mazauna yankin ƙaramar hukumar Gwer ta Gabas a jihar Benuwai sun shiga alhini bisa wani kisan wulaƙanci da aka yi wa sabon ango da abokinsa a yankin.
Gwamnatin Romania ya sanar da rasuwar tsohon shugaban ƙasar, Ion Iliescu, wanda ya mutu yana da shekaru 95 ranar Talata, za a shirya masa jana'iza ta ƙasa.
Wani jigon ADC a Kaduna, Ahmed Tijjani Mustapha ya gargaɗi tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai su daina yunƙurin kwace shugabancin jam'iyya a jihar.
Tsohon hadimin gwamna kuma jigo a PDP, Balarabe Akinwunmi ya ce ba haɗuwar aƙida ke sanya gwamnoni barin jam'iyyarsu zuwa APC mai mulki ba sai tsoro.
Rahotanni daga garin Moriki da ke ƙaramar hukumar Zurmi a jihar Zamfara sun nuna cewa ƴan bindiga sun sace mata matasa da suka fito samo itacen girki.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Neja ta tabbatar da mutuwar wani mutumi mai suna, Gregory, a ɗakunan baki da ke gidan gwamnantin jihar Neja bayan ya faɗi.
Yan sanda sun gano gawar wata budurwa mai suna Halima a bayan wani masallaci a Osogbo, babbar birnin jihar Osun ranar Litinin, an ga takarda da watin fiya fiya.
Ahmad Yusuf
Samu kari