Ahmad Yusuf
11032 articles published since 01 Mar 2021
11032 articles published since 01 Mar 2021
Ministan cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo ya bayyana cewa yana da shejsra 10 a duniya aka kashe mahaifinsa lokacin wani rikicin addini a jihar Kaduna a 1992.
Gidauniya daga ƙasar Turkiyya za ta yi layyar shanu 6,000, sannan ta raba wa musulmi naman a Abuja da wasu jihohi 11 ciki har da Kano da Kaduna da babbar sallah.
Tsohon shugaban PDP reshen jihar Oyo, Kunmi Mustapha, ya bayyana cewa Gwamna Seyi Maminde ya nuna cewa ya cancanci zama shugaban ƙasa idan aka duba ayyukansa.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno ya bayyana cewa sauya shekar da zai yi daga PDP zuwa APC zai tabbatar masa da waɗanda ke tare da shi da zuciya ɗaya.
Kotun ɗaukaka ƙara mai zama a Abuja ta yi fatali da karar da jam'iyyar PDP da ɗan takararta suka shigar, suna kalubalantar sakamakon zaben gwamnan jiha% Edo.
Rahotanni sun nuna cewa babu wanda ya rasa ransa yayin da ɗakin jarabawa ya rufta kan ɗalibai a makarantar gwamnatin Namne a Taraba, wasu sun samu raunuka.
A yau Alhamis, kotun ɗaukaka ƙara mai zama a Abuja ta tsara yanke hukunci a ƙarar da PDP da ɗan takararta suka kalubalanci nasarar Gwamna Okpebholo na Edo.
Fitaccen marubucin adabi wanda ya shahara a nahiyar Afirka da duniya baki ɗaya, Ngũgĩ wa Thiong’o ya riga mu gidan gaskiya kamar yadda iyalansa suka tabbatar.
Wata mahajjaciya daga jihar Filato, Hajiya Zainab ta nuna halin gaskiya da riƙon amana yayin aikin hajjin 2025, ta mayar da $5000 da ta tsinta ga mai su ɗan Rasha.
Ahmad Yusuf
Samu kari