Ahmad Yusuf
11470 articles published since 01 Mar 2021
11470 articles published since 01 Mar 2021
Mambobin PDP a majalisar dokokin jihar Taraba sun kai 16 yayin da yan Majalisa 3 daga jam'iyyun NNPP da APGA sun sauya sheka a hukumance ranar Litinin.
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar fitacciyar yar wasan barkwanci, Nwayi Garri yayin da take wasa a wani taro da matar gwamna ta shirya a jihar Abia.
Kamfanin sadarwa na MTN ya tabbatar da kammala gyaran turken sadarwar da aka lalata, wanda ga kawo tsaiko da katse harkokin sadarwa yankunan Kano da jihohi 2.
Hukumar INEC ta tabbatar da fara rijistar masu zabe a fadin kananan hukumomi 774 da ke Najeriya da cibiyoyi na musamman, ta bayyana abubuwan da za a yi.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dauko yaran manyan mutane a kasar nan, ya ba su mukamai a wurare daban-daban a gwamnatinsa, ciki har da yayan Ganduje.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhininsa bisa rasuwar tsohon gwamnan Filato a mulkin soji kuma tsohon sanatan Adamawa ta Arewa, Mohammed Mana.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Abia, Ude Chukwu ya gabbatar da shiga jam'iyyar LP mai mulkin jihar a hukumance, ya yaba da salon mulkin gwamna Alex Otti.
An fara fafutukar neman kujerar sarkin Ijebu da ke jihar Ogun bayan rasuwar Mai Martaba Oba Sikiru, kawo yanzu mutane 17 sun nuna sha'awar hawa karagar mulki.
Fatacciyar jarumar fim a Najeriya, Bimbo Akintola ta bayyana cewa kusan duka mazana Najeirya ba abin yarda ba ne, domin tun daga gida suke koyon cin amana.
Ahmad Yusuf
Samu kari