Abdullahi Abubakar
7743 articles published since 28 Afi 2023
7743 articles published since 28 Afi 2023
Tsohon shugaban kamfanin man NNPCL, Dakta Thomas John Maurice ya riga mu gidan gaskiya a yau Alhamis 14 ga watan Disamba ya na da shekaru 84 a duniya.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya amince da biyan kudaden diyya har biliyan uku ga masu shaguna da 'yan kasuwa a jihar bayan kotu ta tilasta shi.
Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bukaci Shugaba Tinubu ya roki kamfanin 'Shoprite' kada ya bar aiki a Kano inda ya hakan zai shafi mutane da dama.
Shahararren Fasto, Chris Ajabor ya yi hasashen abin da zai faru da Shugaba Tinubu inda ya ce ya na bukatar addu'a sosai saboda ya hango iftila'i.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya sallami Kabir Mohammed da Tayyib Odunowo a matsayin shugabannin FAAN da NAMA tare da maye gurbinsu da wasu nan take.
Gwamnatin Tarayya ta caccaki Bankin Duniya kan kalamansa game da biyan kudaden tallafin mai inda ta ce babu maganar ci gaba da biyan tallafin mai har abada.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya sallami dukkan daraktocin ma'aikatar harkokin jiragen sama kwana daya bayan korar shugaban hukumomin FAAN da NAMA a jiya Laraba.
Wani iftila'i ya afku a jihar Ondo bayan gini ya ruguje kan wata mata da jaririnta dan kwanaki tara kacal a duniya, an kwashe su zuwa asibiti bayan sun mutu.
Dan takarar Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Usman Ibrahim ya yi fatali da jami'yyar PDP inda ya koma jam'iyya mai mulki ta APC a jihar, ya yabawa salon mulkin Uba Sani.
Abdullahi Abubakar
Samu kari