Abdullahi Abubakar
7261 articles published since 28 Afi 2023
7261 articles published since 28 Afi 2023
Kungiyar EU ta bayyana cewa tana girmama ikon Nigeria, tana sukar matsin lamba daga kasashen waje da goyon bayan zaman lafiya da kare ’yancin addini.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu yana cikin kwanciyar hankali duk da barazanar farmaki daga Donald Trump.na kasar Amurka.
Yan majalisar Amurka biyu, Gregory Meeks da Sara Jacobs, sun soki barazanar Trump ta daukar matakin soja kan Najeriya, suna kiranta rashin hankali da ganganci.
Shugaba Bola Tinubu ya mika sunan Kingsley Tochukwu Udeh, SAN, wanda yake babban lauyan Enugu, domin majalisar dattawa ta tabbatar da shi a matsayin minista.
Akwai wani faifan bidiyo da kafofin sada zumunta suka yada, suna cewa Bola Tinubu ya ce ba shi da fargaba ga barazanar Donald Trump wanda aka dauka sabon bidiyo ne.
Malamin addinin Kirista, Ladi Thompson ya soki gwamnatin tarayya, yana cewa akwai kisan kiyashi tun shekaru 20 da suka gabata saboda tsattsauran ra'ayi.
Dan majalisa a Amurka, Riley M Moore ya zargi Sanata Rabiu Kwankwaso da goyon bayan danniyar addini ta hanyar dokar Shari’a lokacin da yake gwamna Kano.
Jarumin Kannywood, Mato Yakubu da aka fi sani da Malam da aka fi sani da Malam Nata’ala, ya rasu bayan fama da ciwon daji, inda aka tabbatar da labarin.
Malamin Musulunci, Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya bukaci Shugaba Tinubu ya dauki mataki kan barazanar Donald Trump ga Najeriya, yana kiran hakan cin mutuncin kasa.
Abdullahi Abubakar
Samu kari