Labaran Kannywood
Gwamnatin Kano ta mika ta'aziyyarta ga iyalan Saratu Gidado daaka fi sai da Daso. Ta rasu a cikin baccinta tana da shekaru 56 bayan ta kammala sahur
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da sakon ta'aziyya kan rasuwar shahararriyar jarumar Kannywood, Saratu Gidado Daso. Ya ce an yi babban rashi.
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar fitacciyar jarumar masana'antar fina-finai ta Kannywood, Saratu Gidado, wacce aka fi sani da Daso. Ta rasu a ranar Talata.
Dauda Kahutu Rarara, a zantawarsa da manema labarai, ya ce: "Ni ne na yi ruwa na yi tsaki Shugaba Tinubu ya ba Ali Nuhu muƙamin shugaban hukumar fina-finai.
Ku shakata da shirin Buri mai dogon Zango a Africa Magic Hausa a kan kafafen satelite na DStv da GOtv. Za ku ji yadda ta kaya da Abu Mansur a cikinsa
Shahararriyar jarumar masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Aishatu Auwalu wacce aka fi sani da Rahma MK ta ce da goyon bayan mijinta take fim.
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, karkashin Abba El-Mustapha ta kwace lasisin wasu kamfanoni biyu mallakin Aisha Tijjani wacce aka fi sani da Hajiya Amart.
Fitacciyar jarumar masana'antar shirya fina-finan Hausa, Fatima Sa'id wacce ke fitowa a matsayin Bintu a shirin Dadinkowa ta riga mu gidan gaskiya a ranar Lahadi
Fitaccen jarumin Kannywood, Adam A Zango, ya bayyana cewa yana samun kulawar likita kan cutar damuwa da ke damunsa. Ya ce sai da ya dunga jan baya.
Labaran Kannywood
Samu kari