Jihar Zamfara
Akalla naira biliyan 1.95 gwamnatin jihar Zamfara ta ware don sake gina fadar sarakuna 18 da ke a fadin jihar, da nufin daga darajar masarautun gargajiya.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), reshen jihar Zamfara ta bukaci hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta ba Gwamna Dauda Lawal hakuri.
Rundunar Operation Hadarin Daji ta ceto mutane 13 da aka yi garkuwa da su kana ta damƙe wasu yan ta'adda 11 da ke sayat da kayan aiki a jihar Zamfara.
Wasu miyagun yan bindiga sun sake kai sabon hari a jihar Zamfara. Yan bindigan sun kutsa har cikin gida sun yi awon gaba da basarake da babban limami.
Bayan makonni uku da yin garkuwa da shi tare da wasu da dama, 'yan bindiga sun kashe malamin kwalejin ilimi ta jihar Zamfara bayan karbar naira miliyan biyu.
Yan bindiga sun kai wasu sabbin hare-hare a garin Zurmi da ke jihar Zamfara, inda suka kashe akalla mutum uku tare da yin garkuwa da wasu. Mazauna garin sun magantu.
Rundunar Operation Hadarin Daji ta samu galaba mai girma kan wasu manyan hatsabiban yan ta'adda a jihohin Zamfara da Sakkwato, ta kashe wasu daga ciki.
Yan bindiga sun shiga garin Zurmi, hedkwatar ƙaramar hukumar Zurmi a jihar Zamfara, ana fargabar sun sace mutane 10 ciki har da mai jego da jaririnta.
Rundunar sojin saman Nigeriya ta yi ajalin kasurgumin dan ta'adda, Ali Alhaji Alheri wanda aka fi sani da 'Kachalla Ali Kawaje' yayin da wani hari a jihar Niger.
Jihar Zamfara
Samu kari