Yar Makaranta
Sanatoci su na kokarin kawo dokar da za ta kai Malamai masu lalata gidan yari a Najeriya. Gidan yari na shekara da shekaru 14 za a kai Malamin idan ka rungumi ko ya sunbanci ‘Daliba.
Wani sabon Likita ya shiga tarihi, ya kammala karatu bai da sa’a a bana. Sale Muhammed Dandashire ya zama Gwarzon Likitocin ABU ne bayan ya lashe kyaututtuka 13.
Wani sabon bidiyo a yanzu haka yana ta yawo a kafafen sadarwa, inda wani mutumi wanda ya bayyana cewa shi Malamin jami'ar Afe Babalola ne, ya ce yanzu haka hukumar jami'ar dake jihar Ekiti sun yanke hukuncin fara yiwa dalibai...
Wani bidiyo na wasu da ake tunanin daliban makarantar sakandare ne da aka kama su suna holewa a cikin aji ya yadu a shafukan sada zumunta na zamani. A yadda bidiyon ya nuna, kowanne daga cikin daliban an nuno shi da budurwar...
Dalibar wacce ta bayyana cewa ita 'yar ruwa ce an bayyana sunanta da Olamide, an ruwaito cewa sun samu dan rikici da wata kawarta da suke zaune daki daya, inda Olamide ta zargi Blessing da dauke mata sarka da dan kunne, inda ta...
An kori wata yarinya 'yar kasar Saudiyya daga makaranta saboda wata cuta da take fama da ita mai suna 'Treachers Collins Syndrome' wacce ta canja mata yanayin halittar kunne, ido da kuma wasu sassa na fuskar ta, hakan ya sanya...
Ashe rashin tarbiya da shagwaba yara ya haddasa zinace-zinace a Jami’o’i kamar yadda Farfesa Ibrahim Garba na jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya ya yi magana kan fasikanci da Yaran Makaranta.
Ana neman wasu Yara Aminatu, Maryam da Khadijah a Garin Jalingo.Wadannan ‘Yan mata sun bace ne tun lokacin da su ka tafi makaranta babban Birnin jihar Taraba na Jalingo.
Bayan bayyanar tonon sililin da ake yiwa malaman jami'a akan lalata da suke yi da dalibai su ba su maki, wata budurwa mai suna Busayo ta bayyana yadda tayi fama da wani dan iskan malamin jami'a...
Yar Makaranta
Samu kari