Amurka
Sanata Orji Kalu ya karyata cewa ya rasu a kasar Amurka. Ya kuma taya APC murna kan samun nasara a zaben Edo. Sanatan ya kara da cewa ana wahala a Najeriya.
A wannan labarin, shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana koda irin albaraktun kasa da Najeriya ke da su a taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 79.
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu ba zai samu halartar babban taron Majalisar Dinkin Duniya (UNGA 79) na wannan shekarar ba. An bayyana dalili.
Dan takarar shugaban kasa a Amurka, Donald Trump ya kirkiro sabuwar manhajar Kirifto domin habaka tattali. Za a rika hada hadar kudi da manhajar da karbar rance.
Tsohon shugaban Amurka kuma dan takarar shugaban kasar na jam'iyyar Republican, Donald Trump ya tsallake rijiya da baya a wani harin kisan gilla da aka so kai masa.
Fitaccen jarumi kuma mai shirya fina finan Kudancin Najeriya (Nollywood), Chris Bassey ya bayyana cewa ya koma sana'ar gyaran famfo tun bayan komawarsa Kanada.
Kasar Amurka ta kwace wani jirgin shugaban kasar Venezuela, Nicolas Maduro. Amurka ta ce gwamnatin Nicolas Maduro ta karya takunkumin da ta kakaba mata.
An kama Yomi Jones Olayeye, dan shekara 40 dan Najeriya daga Legas, a filin jirgin sama na John F. Kennedy da ke birnin New York bisa zargin zamba na COVID-19.
Gwamnatin Shugaba Tinubu za ta samu tallafin $27m da aka ware musamman domin tallafawa Najeriya a wani bangare na ayyukan jin kai daga kasar Amurka.
Amurka
Samu kari