Aikin noma a Najeriya
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa lokaci ya yi da za a zuba hannun jari a wasu bangarorin da ba fetur kawai ba, akwai bangarorin noma.
Majalisar wakilai ta umarci kwamitinta na cimaka, samar da abinci, harkokin noma, kwalejojin noma da cibiyoyin noma da na kudi, kan wani muhimmin batu.
Gwamnatin tarayya ta amince da dakatar da karbar haraji daga wasu 'yan Najeriya ciki har da manoma da masu kananan sana'a domin taimaka masu wajen gudanar da ayyuka.
Jami’an hukumar FCCPC sun abka babbar kasuwar sayar da abinci ta Oseokwodu da ke garin Onitsha domin gano dalilan da suka sa farashin kayan abinci ya yi kamari.
Gwamna Abba Yusuf na Kano ya amince da fitar da Naira biliyan 5.07 domin sayo taki wanda za a rabawa manoma matsayin tallafi a kokarin bunƙasa harkar noma a jihar.
Hedikwatar tsaro ta kwantar wa da manoman kasar nan hankali, inda ta ce ta yiwa ayyukanta garanbawul yadda zai ba ta damar tsare rayukansu idan za su je gona.
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya jaddada kudirinsa na ganin cewa an samu wadataccen abinci a Najeriya wanda hakan zai rage talauci da bunkasa tattalin arziki.
Hukumar kididdiga ta kasa ta bayyana jihohin da farashin kayan abinci ya fi kamari a lokacin da 'yan Najeriya ke fafutukar neman kudin da za su ciyar da kansu.
Manoma a Dansoshiya da ke karamar hukumar Kiru a Kano sun shiga zaullumin yadda su ke zargin kwamishinan ma'aikatar noma da kokarin kwace gonakinsu.
Aikin noma a Najeriya
Samu kari