Ibrahim Magu
Ma’aikatan banki sun bada shaida a shari’ar da ake yi tsakanin Sanata Shehu Sani, da hukumar EFCC mai yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon-kasa.
Ibrahim Magu ya sake maida Jonah Jang da wani Ma’ajin Gwamnati gaban Alkali. Hukumar EFCC ta maida tsohon Gwamnan PDP ne bisa zargin da ake yi masa na sata.
Alkali ta wanke Sanatan PDP Ike Ekweremadu da soso da sabulu kan shari’ar SPIP. Kotu ta gaza samun tsohon Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa da laifi.
Mukaddashin shugaban hukumar yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa (EFCC), Ibrahim Magu, ya bayyana cewa yana da yakinin cewa cin hanci ne ya haddasa bullowar cutar coronavirus.
Hukumar EFCC ta ce dole a taso keyar tsohuwar Minista daga kasar waje. Maguy a fadi wannan wajen wani zama da aka yi da ‘Yan jarida.
Mukaddashin shugaban kasa hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, Ibrahim Magu ya bayyana cewa zuwa wajen aiki ba akan lokaci ba shi ma wani nau’i ne na cin hanci da rashawa.
Jami’an EFCC sun ce su na zargin Hukuma da cin ragowar kudin Mahajjata a hajjin wata shekara. Hukumar ta EFCC ta kama mutane uku har ta yi masu tambayoyi.
Wani ‘Dan damfaran da ake nema ruwa a jallo ya shiga hannun EFCC bayan wata da watanni. Ana kama shi, ya jefa ATM da Layin wayar SIM a masai saboda wahalar da shari’a.
Lauyan Bello Adoke ya ce tsohon Ministan ya na fama da rashin lafiya a asibiti, ya kuma ce a bar shi a gidan kurkuku maimakon hannun EFCC.
Ibrahim Magu
Samu kari