Ibrahim Magu
Magu, wanda ya kai ziyarar aiki jihar Kwara, ya bayyana cewa an shigo sabuwar shekara, a saboda haka hukumar EFCC ta sabunta yakin da take yi da karya tattalin arziki kuma za a gurfanar da duk wanda aka samu da alifi. "Zamu gayyac
Jami'ai sun kama wani Mutumin Najeriya da aikata da laifin damfarar mutane fiye da 700 a Birtaniya. Har da wata Budurwarsa aka samu da laifi.
Wani Hadimin Shehu Sani ya fayyace shari’ar da ake yi tsakanin Mai gidan na sa da hukumar EFCC a wata hira da ya yi kwanan nan, ya ce akwai lauje cikin nadin EFCC.
Mun kawo jerin wasu badakalolin da sabon Gwamnan Jihar Imo da kotu ta nada ya taba shiga a tarihi. Hope Uzodinma dai ba bakon EFCC ba ne.
A Adamawa an sanu wani Alkali ya daure Akantan coci a gidan yari bayan ya sace kudin jama’a. Satar kudin ‘Yan cocin ya sa wannan Bawan Allah yi zaman kaso na shekara 18.
Hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta bayyana cewa za ta sake bude binciken da ta dakatar a kan tsohon gwamnan jahar Ribas, Peter Odili, na satar makudan kudaden jahar.
A halin yanzu Shehu Sani ya bace daga dandalin yada zumunta bayan ya shiga hannun EFCC inda ake zargin sa da karbar kudi wajen Alhaji Sani Dauda da nufin wanke shi a kotu.
Mukaddashin shugaban hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, Malam Ibrahim Magu ya bayyana cewa zasu dauki sabin tsauraran matakai a kan barayin dukiyar jama’a, musamman barayin mai a yankin Neja D
Mun samu labarin cewa jami'an Hukumar EFCC su na ta bugawa da Shehu Sani a kan zargin cin kudin ‘Dan kasuwa Alhaji Sani Dauda mai ASD.
Ibrahim Magu
Samu kari